21
Nuhu ya sassaka Jirgi Littafi na yara Ka gabatar

Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

  • Upload
    doanthu

  • View
    217

  • Download
    0

Embed Size (px)

Citation preview

Page 1: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Nuhu ya sassaka Jirgi

Littafi na yaraKa gabatar

Page 2: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Mai tubutu: Edward HughesMai misali: Byron Unger; Lazarus

Mai ni ya douki: M. Maillot; Tammy S.Mai juyi: Rose Zubeiro

Wanda ya yi: Bible for Childrenwww.M1914.org

BFCPO Box 3

Winnipeg, MB R3C 2G1Canada

©2017 Bible for Children, Inc.Zakalki iya cofa wanna tahirin, I dan

ka za ku iki sar das hi ba.

Page 3: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Nuhu mutumi ne mai ma Allah sujada. Sun yi faya ya go Allah kuma bas u yi biyaya ga Allah ba. Watu rana Allah ya yi magani mai ban mamaki. “Zan halaka da

wayanan mugaye mutani

nan,” Allah ya gaya wa nuhu.

“Iyalai ka ne kadai za su

tsira.”

Page 4: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Allah y ace ma nuhu zan iko da ruwa wanda zai rufe duka duniya. “Ka gara baban jirgi wanda zai lya kaushon lyalan ka da kuma dabobi,” Allah ya

ba wa nuhu umurni yan da zai gara jirgin. Sai nuhu

ya fara!

Page 5: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Mutane kuwa sun yi wa nuhu gori sa yin da nuhu ya ga

ya masu dalilingaranjirgin.

Nuhukuwa ya ci

guba da aikin say a kuma fadi ma mutane akan Allah. Amma ba wanda ya ji shi.

Page 6: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Nuhu kuwa ya na du bangaskiya mai alhagibi. Ya bad a gaskiya ga Allah ya bad a gaskiya ga tukunna. Bad a batan

lokaci ba jir gin nashirye don a cika

tad a kaya.

Page 7: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Sai dabbobi suka zzo. Allah ya kawo bakwai na ire-ren dabbobi, da biyu na sauran. Tsuntsaye

manya da kanana dabbobi kanana da dogaye sun nemi hanya zuwa cikin

jirgin.

Page 8: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Koda yake mutane sun yi ta ihu suna zagin nuhu ya yin da yake shigar da dabbobi a cikin jirgin. Basu daina raira wakoki gaba da Allah ba. Bas u ko nemi izini don su shiga jirjin ba.

Page 9: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

A karashedukan dabbobi

da tsuntsayesun shiga cikin

jirgin “ssunshiga jirgin” Allah

ya gayyaci nuhu “kaida iyalin ka.” Nuhu, da

matarsa, yaiyan sa uku damatansu sun shiga jirgin.

Sai Allah ya rufe kofan jirgin!

Page 10: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Hakananrowan sama ya sauko.

Wannan babban rowan da akayi ya jika duniya na tsawon dare arbidin da yini arba’in.

Page 11: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Ruwantufanan

ya wasu zuwabirane da kanyuka sai rowan

ya tsaya, dukan tuddai sun shiga cikin ruwa. Kowane abu da yake numfasanawa sun mutu.

Page 12: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Lokacin da rowan tufana ya cika duniya, sai jirgin ya yi ta tafiya a saman rowan. Zai iya kasanlewa da duhu, cikin jirgin zai iyo zama da ban tsoro. Amma jirgin ya tsare nuhu daga rowan tufana.

Page 13: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Bayan wattanni biyar na rowan tufana, sai Allahya aiko da irka mai bushe kasa. A hankali jirgin ya sauko daga

tudun Ararat. Nuhu ya kasance ya cikin jirgin na tsawo kwana arba’in

da yini arba’in yayin da rowan yana

sauka.

Page 14: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Nuhu ya fitar da hankaka da kurciya daga windo. Bas u sami wurin da za

su huta mai sabta ba, sai kurciya ta dowo wurin

nuhu. Bayan mako daya sai nuhu ya saike fitar da kurciya, sai kurciyar tadawo da ganyen atile a

bankita. Bayan mata makon nuhu ya gane cawan duniya tat a bushe

domin kurciyar baba dawo ba.

Page 15: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Ubangiji ya fada ma nuhu ceulan lokaci yayi da zaku fita daga wannan jirgin. Nuhu tare da iyarinsa suka fitar da

dukan dabbobi daga cikin jirgin.

Page 16: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Wale irin farin ciki nuhu ke ji! Ya gina wurinibada ya yi wa ubangiji sujada domin yadda ya yiceton shi da iyalinsa daga wannan rowan tufana.

Page 17: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Ubangiji ya yi ma nuhu aikawari cewan ba zai sake zuwa yin ula duniya hallaka da ruwa ba domin zunubansu.

Ubangiji ya bad a babban tuni na alkawaransa. Gizo-gizo shi ne alamar alkawaran ubangiji.

Page 18: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Nuhu da iyalansa su sake fara komansu daga farko bayan rowan tufana. A wannan lokali jama’arsa sun sake cika duniya. Dukan

kasashen duniya,

daga nuhu ne da ‘ya’yansa.

Page 19: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Nuhu ya sassaka Jirgi

Tahiri da ga maganar Allah, littafi

ga na samuwa a

Farawa 6-10

“Shigowar maganar ka yana baduar kawo haske.” Zabura 119:130

Page 20: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

3 60

KARSHE

Page 21: Noah and the Great Flood Hausa CB - Bible for Childrenbibleforchildren.org/PDFs/hausa/Noah_and_the_Great_Flood_Hausa_C… · duniya tat a bushe . domin kurciyar . baba dawo ba. Ubangiji

Wanan tahiri daga littafi ke gaya mana akan kyaguwa Allah mu wandu ya halice mu wandu ya na so mu san shi.

Allah ya san dan cewa mun yi ababen dab a su du kyau, wandu ya kira zunubi. Sakamokon zunubi mutu wa ne, amma Allah ya na

kawunan mu so sai. Ya kuma aiko da Dansa Yesu, ta zo ya mutu a kan giciye ku ta sha wahala domin zunuban mu. Lokocin da Yesu ya tashi

daga mutahi. Ya kumo gida a sama? Idan kalki bad a gas rana in zamnatare da kai har abada. Kiya Yesu kuma kulki ce mu shi ya yafi

kalki daga zunuban kalki, zai yafe kalki? Kuma zai zo ya zumna a cikin kalki kuma za kalki kuma za kalki zamnu das hi har abada.

Idan kalki yaida da wannan gaskiya. Kalki ce wa Allah:Ya Yesu, na bada gaski ya kai Allah ne, ka kuma zamu mutum

don ka mutu don zunubayina, ku ma yanzu ka tushi ina rokon ka. Ka shigo cikin zociya na kuma ku yafe ma ni zunubayi na, Domin in sami saban rai yanzu, kuma wutu rana in zamna tare dukai har

abada ka taimaike ni in yi maka biya ya kuma in yi yajuwan da zai gamshe ka a matsa yin dan ka. Amin.

Kalki karan ta littafi kuma kalki yi magama da Allah ‘akulayomi. Yahaya 3:16