3
2008 Nigeria Demographic and Health Survey (NDHS): North East Nigeria 5.7 North East 7.2 Adamawa 6.8 Borno 7.1 Yobe 7.5 Bauchi 8.1 Taraba 5.9 Gombe 7.4 Kwatankwacin yawan haihuwa da mace ke iya yi a duk tsawon rayuwanta, jiha jiha Yawan haihuwar kowacce mace 54 23 36 13 12 30 42 12 Nigeria North East Adamawa Bauchi Borno Gombe Taraba Yobe Mata da suka iya karatu da rubutu da fahimta a kowanne harshe Adadin mata yan shekara sha biyar zuwa arba’in da tara da suka iya 77 54 69 52 38 68 69 32 Nigeria North East Adamawa Bauchi Borno Gombe Taraba Yobe Maza da suka iya karatu da rubutu da fahimta a kowanne harshe Adadin maza yan shekara sha biyar zuwa arba’in da tara da suka iya 10 4 2 2 6 5 4 2 Nigeria North East Adamawa Bauchi Borno Gombe Taraba Yobe Amfani da hanyoyi na tsarin iyali Adadin mata masu aure yan shekara shabiyar zuwa arba’in da tara da suke amfani da hanyar tsarin iyali na zamani 23 8 19 1 2 16 14 4 Nigeria North East Adamawa Bauchi Borno Gombe Taraba Yobe Karbar allurar riga kafi Adadin yara yan shekara shabiyu zuwa ashirin da uku da suka karbi duk alluran riga kafi * Chikakken kariya ya kunshi karban allurai da suka hada da na BCG, kyanda da kuma guda uku kowanne na DPT da polio Adamawa 42% Borno 49% Yobe 54% Bauchi 51% Taraba 43% Gombe 52% Nigeria 41% North East 49% Tsunburaiwa a jihohi Adadin yara yan kasa da shekara biyar wadanda suka tsumburai (gajeru kwarai, a bisa shekaransu) 58 43 61 45 33 45 39 36 39 16 15 16 13 18 26 9 Nigeria North East Adamawa Bauchi Borno Gombe Taraba Yobe Wadan da suka karbi awon ciki daga kwararrun ma’aikata Wadan da suka karbi haihuwa daga kwararrun ma’aikata Lafiyar mata lokacin da suke da juna biyu, yayin haihuwa da kuma lokaci kadan bayan haihuwa Adadin mata da suka haifi yara masu rai a cikin shekara biyar kafin wannan bincike * Kwararrun ma’aikata sun hada da likitoci, ma’aikatan jinya/ungozoma ko kananan ma’aikatan jinya/ungozoma 23 14 24 5 15 19 16 12 36 32 34 29 21 43 73 4 Nigeria North East Adamawa Bauchi Borno Gombe Taraba Yobe Cikakken masaniya akan kariya daga cutar kanjamau Adadin ‘yan shekaru shabiyar zuwa arba’in da suke da cikakkiyar masaniya akan cutar kanjamau Mata Maza * Abinda ake nufi da cikakkiyar masaniya shine sanin cewa amfani da kororon roba akai akai lokacin jima’i da kum tarawa da abokin/abokiyar jima’i guda daya wanda bai kamu da cutar kanjamau ba na rage hadarin kamuwa da ciwon kanjamau,masaniyar cewa zai iya yiwuwa mutumen da ke kama da lafiyayye na da cutar kanjamau, da kum kin yin amfani da rashin fahimtar sanannun hanyoyi biyun nan na yanda kwayoyin cutar kanjamau suke yaduwa, da kuma kariya. Bincike na kasa da kiwon lafiyar jama’a na 2008 yana bada cikakaken bayani akan jama’a da lafiyarsu a Najeriya. Binciken na 2008, shine na hudu da akayi a kasar nan. Bincike na kasa anyi shi ne akan samfuri da ya kunshi kowane bangare na kasar nan.Ya na bada kwatankwaci na kauye da birni na kasar nan, kowacce shiyya daga cikin shiyyoyi shida na kasar nan, kowacce jiha, da kuma yankunan babban birnin tarayya–Abuja. Number Amsosi Gidajen da akayiwa tambayoyi 34,070 98% Mata ‘yan shekara shabiyar zuwa arba’in da tara da akayiwa tambayoyi 33,385 97% Maza ‘yan shekara shabiyar zuwa arba’in da tara da akayiwa tambayoyi 15,486 93%

2008 Nigeria Demographic and Health Survey …North East 7.2 Adamawa 6.8 Borno 7.1 Yobe 7.5 Bauchi 8.1 Taraba 5.9 Gombe 7.4 Kwatankwacin yawan haihuwa da mace ke iya yi a duk tsawon

  • Upload
    others

  • View
    4

  • Download
    0

Embed Size (px)

Citation preview

Page 1: 2008 Nigeria Demographic and Health Survey …North East 7.2 Adamawa 6.8 Borno 7.1 Yobe 7.5 Bauchi 8.1 Taraba 5.9 Gombe 7.4 Kwatankwacin yawan haihuwa da mace ke iya yi a duk tsawon

2008 Nigeria Demographic and Health Survey (NDHS): North East

Nigeria 5.7

North East7.2

Adamawa6.8

Borno7.1

Yobe7.5

Bauchi8.1

Taraba5.9

Gombe7.4

Kwatankwacin yawan haihuwa da mace ke iya yi a duk tsawon rayuwanta, jiha jiha

Yawan haihuwar kowacce mace

54

2336

13 12

30

42

12

Nigeria NorthEast

Adamawa Bauchi Borno Gombe Taraba Yobe

Mata da suka iya karatu da rubutu da fahimta a kowanne harsheAdadin mata yan shekara sha biyar zuwa

arba’in da tara da suka iya

77

54

69

52

38

68 69

32

Nigeria NorthEast

Adamawa Bauchi Borno Gombe Taraba Yobe

Maza da suka iya karatu da rubutu da fahimta a kowanne harshe

Adadin maza yan shekara sha biyar zuwa arba’in da tara da suka iya

10

42 2

6 54

2

Nigeria NorthEast

Adamawa Bauchi Borno Gombe Taraba Yobe

Amfani da hanyoyi na tsarin iyaliAdadin mata masu aure yan shekara shabiyar

zuwa arba’in da tara da suke amfani da hanyar tsarin iyali na zamani

23

819

1 2

16 144

Nigeria NorthEast

Adamawa Bauchi Borno Gombe Taraba Yobe

Karbar allurar riga kafiAdadin yara yan shekara shabiyu zuwa ashirin da

uku da suka karbi duk alluran riga kafi

* Chikakken kariya ya kunshi karban allurai da suka hada da na BCG, kyanda da kuma guda uku kowanne na DPT da polio

Adamawa42%

Borno49%

Yobe54%

Bauchi51%

Taraba43%

Gombe 52%

Nigeria41%

North East49%

Tsunburaiwa a jihohi

Adadin yara yan kasa da shekara biyar wadanda

suka tsumburai (gajeru kwarai, a bisa

shekaransu)

58

43

61

4533

4539 3639

16 15 16 13 1826

9

Nigeria NorthEast

Adamawa Bauchi Borno Gombe Taraba Yobe

Wadan da suka karbi awon ciki daga kwararrun ma’aikata

Wadan da suka karbi haihuwa daga kwararrun ma’aikata

Lafiyar mata lokacin da suke da juna biyu, yayin haihuwa da kuma lokaci kadan bayan haihuwa

Adadin mata da suka haifi yara masu rai a cikin shekara biyar kafin wannan bincike

* Kwararrun ma’aikata sun hada da likitoci, ma’aikatan jinya/ungozoma ko kananan ma’aikatan jinya/ungozoma

2314

24

515 19 16 12

36 32 34 2921

43

73

4

Nigeria NorthEast

Adamawa Bauchi Borno Gombe Taraba Yobe

Cikakken masaniya akan kariya daga cutar kanjamauAdadin ‘yan shekaru shabiyar zuwa arba’in da suke da

cikakkiyar masaniya akan cutar kanjamau

Mata Maza

* Abinda ake nufi da cikakkiyar masaniya shine sanin cewa amfani da kororon roba akai akai lokacin jima’i da kuma tarawa da abokin/abokiyar jima’i guda daya wanda bai kamu da cutar kanjamau ba na rage hadarin kamuwa da ciwon kanjamau,masaniyar cewa zai iya yiwuwa mutumen da ke kama da lafiyayye na da cutar kanjamau, da kuma kin yin amfani da rashin fahimtar sanannun hanyoyi biyun nan na yanda kwayoyin cutar kanjamau suke yaduwa, da kuma kariya.

Bincike na kasa da kiwon lafiyar jama’a na 2008 yana bada cikakaken bayani akan jama’a da lafiyarsu a Najeriya. Binciken na 2008, shine na hudu da akayi a kasar nan.

Bincike na kasa anyi shi ne akan samfuri da ya kunshi kowane bangare na kasar nan.Ya na bada kwatankwaci na kauye da birni na kasar nan, kowacce shiyya daga cikin shiyyoyi shida na kasar nan, kowacce jiha, da kuma yankunan babban birnin tarayya–Abuja.

Number Amsosi

Gidajen da akayiwa tambayoyi 34,070 98%

Mata ‘yan shekara shabiyar zuwa arba’in da tara da akayiwa tambayoyi

33,385 97%

Maza ‘yan shekara shabiyar zuwa arba’in da tara da akayiwa tambayoyi

15,486 93%

Page 2: 2008 Nigeria Demographic and Health Survey …North East 7.2 Adamawa 6.8 Borno 7.1 Yobe 7.5 Bauchi 8.1 Taraba 5.9 Gombe 7.4 Kwatankwacin yawan haihuwa da mace ke iya yi a duk tsawon

2008 Nigeria Demographic and Health Survey

Fact SheetAdamawa

23%

Borno43%

Yobe50%

Bauchi36%

Taraba19%

Gombe 23%

Nigeria56%

North East34%

Ruwan sha a gidaje, jiha jiha

Adadin gidaje da suke da ingantancen

ruwan sha

Adamawa21%

Borno26%

Yobe27%

Bauchi22%

Taraba10%

Gombe 45%

Nigeria27%

North East25%

Ababen tsaftace muhalli, jiha jiha

Adadin gidajen da suke da ingantantun hanyoyin tsaftace

muhalli, ba wadanda ake anfani tare da wassu ba

Adamawa33%

Borno22%

Yobe25%

Bauchi18%

Taraba19%

Gombe 32%

Nigeria50%

North East24%

Gidaje da suke da sukunin samun wutar

lantarki, jiha jiha

Adadin gidaje masu wutar lantarki

North East Zone

Domin karin bayani akan sakamakon bincike na kasa kan yanayin rayuwa da kiwon lafiyar jama’a na shekara ta 2008, a tuntubi:

A Najeriya:National Population CommissionPlot 2031, Olusegum Obasanjo Way, Zone 7 Wuse, PMB 0281Abuja, NigeriaTelephone: (234) 09 523-9173Fax: (234) 09 523-1024Website: www.population.gov.ng

A Amirka:MEASURE DHS, ICF Macro11785 Beltsville DriveCalverton, MD 20705 USATelephone: 301-572-0200Fax: 301-572-0999Website: www.measuredhs.com

Hukumar Kidayar Jama’a ta Kasar Nigeria ce ta gudanar da bincike kan Kididdiga da Kiwon Lafiya ta Kasa na 2008. ICF Macro, Kamfanin ICF na kasa da kasa ta bada taimako na kwarewa wajen shiryawa da aiwatarwa da kuma nazartar binciken. Hukumar Taimakon Cigaban Kasa da Kasa ta Amurka (USAID) da kuma asusun Shugaban Kasa kan Taimakon Gaggawa kan cutar Kanjamau (PEPFAR) ne suka bada kudin aiwatarwa ta hannun MEASURE DHS. Kudin lisafin magidanta da sauran taimakon ayyuka ya zo ne daga Asusun Kididdigar Jama’a na Majilisar Dinkin Duniya (UNFPA).

Hausa

Page 3: 2008 Nigeria Demographic and Health Survey …North East 7.2 Adamawa 6.8 Borno 7.1 Yobe 7.5 Bauchi 8.1 Taraba 5.9 Gombe 7.4 Kwatankwacin yawan haihuwa da mace ke iya yi a duk tsawon

State

Nigeria

North East Zone Adamawa Bauchi Borno Gombe Taraba Yobe

Haife-haifeKwatankwacin yawan haihuwa da mace ke iya yi duk tsawon rayuwanta 5.7 7.2 6.8 8.1 7.1 7.4 5.9 7.5

Iyaye mata ko masu juna biyu,yan shekara goma shabiyar zuwa sha tara (15-19)(%) 23 39 24 51 48 47 22 42

Haihuwa kasa da shekara biyu tsakanin sako da sako (%) 24 25 26 23 33 21 17 24

Tsarin iyali

Mata ‘yan shekara 15-49 da suke da aure a lokacin bincike masu amfani da hanyar tsarin iyali ta zamani (%) 10 4 2 2 6 5 4 2

Lafiyar mata da jariran suKulawa da mata da ya shafi ciki da haihuwa

Mata masu haihuwa da kwararrun maaikata suka yiwa awon ciki1 (%)

58 43 61 45 33 45 39 36

Haihuwa da kwararrun maaikata suka taimaka1 (%) 39 16 15 16 13 18 26 9

Haihuwa da akayi a cibiyar kiwon lafiya (%) 35 13 11 13 12 17 21 6

Allurar rigakafi ta yara

Yara ‘yan wata shabiyu zuwa ashirin da uku da akayiwa cikakkun allurorin rigakafi2 (%)

23 8 19 1 2 16 14 4

Yara ‘yan wata shabiyu zuwa ashirin da uku da ba ayi masu allura ko guda na rigakafi ba (%)

29 33 14 27 57 26 8 57

Abubuwan gina jikiYara ‘yan kasa da shekara biyar tsumburarru (matsakaici ko matsananci) (%)

41 49 42 51 49 52 43 54

Yara ‘yan kasa da shekara biyar ramammu ko marasa jiki (matsakaici ko matsananci) (%)

14 22 21 41 13 17 9 21

Yara ‘yan kasa da shekara biyar marasa nauyi (matsakaici ko matsananci) (%)

23 35 31 52 28 28 18 39

Zazzabin cizon sauroGidaje (magidanta) da suke da gidan sauro mai magani (ITN) a kalla guda daya (%)

8 7 4 7 3 20 9 5

Yara ‘yan kasa da shekara biyar da suka kwana a cikin gidan sauro mai magani (ITN) daren wayewar ranar binciken (%)

6 4 2 4 1 12 4 2

Mata masu ciki da suka kwana a cikin gidan sauro daren wayewar ranar binciken (%)

5 6 2 8 3 15 4 4

Adadin mata masu ciki da suka karbi fiye da kashi biyu na maganin cutar cizon sauro (SP/Fansidar) na kariya (%)

5 3 2 1 1 4 5 8

A cikin yara ‘yan kasa da shekara biyar da suke zazzabi, adadin wadanda suka karbi maganin kariya daga cutar cizon sauro a ranar ko kashegari (%)

15 12 36 8 4 4 30 10

Masaniya kan cutar kanjamauWadanda suka san cewa hatsarin kamuwa daga cutar kanjamau zai iya raguwa idan:

Mata/Maza

Mata/Maza

Mata/Maza

Mata/Maza

Mata/Maza

Mata/Maza

Mata/Maza

Mata/Maza

An tsaya da abokin/abokiyar jima’i daya (%) 68/83 62/82 81/93 66/96 47/79 56/97 85/96 36/11

Anyi amfani da kororon roba (%) 53/72 39/72 57/82 26/82 31/61 53/77 50/92 22/26

Masaniya akan cewa mutun mai kyakkyawar kama na iya dauke da cutar kanjamau (%)

66/78 54/71 61/76 58/82 44/52 54/89 71/94 34/27

Masaniya cewa jinjiri zai iya kamuwa da cutar kanjamau ta hanyar shayarwa (%)

52/59 40/52 47/65 47/60 24/28 53/53 56/86 21/20

Masaniyar hatsarin kamuwar yaro da cutar kanjamau daga wurin uwa zai iya raguwa idan uwa tana shan magani na musamman lokacin da take da ciki (%)

28/39 29/52 42/58 22/66 17/23 44/84 42/63 16/13

Yanayin gidajeGidaje da suke da ingantattun hanyar samar da ruwan sha (%) 56 34 23 36 43 23 19 50

Gidaje masu wutar lantarki (%) 50 24 33 18 22 32 19 25

Gidaje da suke da ingantattun bandakuna (%) 27 25 21 22 26 45 10 27

Ilmi Mata/Maza

Mata/Maza

Mata/Maza

Mata/Maza

Mata/Maza

Mata/Maza

Mata/Maza

Mata/Maza

Masu iya karatu da rubutu da fahimta a kowanne harshe (%) 54/77 23/54 36/69 13/52 12/38 30/68 42/69 12/32

Marasa iya karatu da rubutu da fahimta a kowanne harshe (%) 36/19 68/45 51/23 77/51 81/64 65/39 47/20 81/68

1 Kwararrun ma’aikata sun hada da likitoci, ma’aikatan jinya/ungozoma ko kananan ma’aikatan jinya/ungozoma. 2 Chikakken kariya ya kunshi karban allurai da suka hada da na BCG, kyanda da kuma guda uku kowanne na DPT da polio.

North East Zone