LABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA · haruna da korah da mutanen nan 250 suka ona turare a...

Preview:

Citation preview

LABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA

Korah Ya Yi TawayeLITTAFIN LISSAFI SURORI 16-17

s

KORAH, INA ZAMU JE NEYANZU?

DA A CENI NE SHUGABA,DA NA SANI. AMMAMUSA YA CE SHI NE

SHUGABANMU.

KORAH, MEYA SA BA A BA KASHUGABANCIN BA?

DAGA BAYA . . .

KAI, NA GAJISOSAI . . . AIKINYAU BA SAU�I . . .

MUSA YANAGANIN KAMAR

ZAI IYA SA MU YIDUK ABIN DA YA

GA DAMA!

ABIN DA DATHANYA FA�A GASKIYA

NE. MUSA YA KAWOMU NAN DON MUMUTU NE . . .

. . . HAR MA YA NA�A�AN’UWANSA HARUNAYA ZAMA BABBAN FIRIST!

MUNA BUKATARSABON SHUGABA DASABON FIRIST! KO BAHAKA BA, ABIRAM?

KORAH �AN LEVINE KUMA YANA DA

MUTUNCI. BA ZA A IYANA�A SHI BA NE?

KORAH, YA KAMATAKA TAIMAKA MANAKUMA KA FUSKANCI

MUSA!

www.jw.org/ha � 2014 Watch Tower Bible and Tract Society of PennsylvaniaShafi 1 na 4

DATTAWA 250 SUKA TAFI TARE DAKORAH DON SU YI MAGANA DAMUSA DA KUMA HARUNA.

DUKA ISRA’ILAWASUNA DA TSARKI KUMA

JEHOBAH YANATARE DA SU.

ME YA SAKUKE �AUKAKA

KANKU FIYE DA SAURANJAMA’A?

KORAH, JEHOBAHYA BA KA DA IYALINKU

GATAN �AUKAN KAYAYYAKINDA AKE AMFANI DA SU

A MAZAUNI DONIBADA.

ME YA SAKUKE SO KU ZAMAFIRISTOCI KAMARIYALIN HARUNA?

KORAH, MUN GODEDA KA TAIMAKA MANA.AL’UMMAR ISRA’ILA TANABUKATAR SHUGABA MAI�ARFIN HALI DON YA

HANA MUSA GAYA MANAABIN DA YA GA DAMA. KORAH, KAI

MUKE SO.JAMA’AR SUNABUKATARKA.

www.jw.org/ha � 2014 Watch Tower Bible and Tract Society of PennsylvaniaLABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA � Korah Ya Yi Tawaye � Shafi 2 na 4

WASHEGARI SAI AKA YI GWAJI DON A GA WANDAJEHOBAH YA ZA�A A MATSAYIN BABBAN FIRIST.

HARUNA DA KORAH DA MUTANEN NAN 250 SUKA�ONA TURARE A GABAN JEHOBAH, ABIN DA YAKAMATA FIRISTOCI NE KA�AI SU YI.

SAI MUSA YA JE SANSANINDATHAN DA ABIRAM.

JEHOBAH YA CE:‘KU TASHI DAGA WAJEN

TENT NASU!’

IDAN DA GASKENE CEWA WA�ANNANMUTANEN SUN YI WAJEHOBAH RASHIN

BIYAYYA, �ASA ZA TABU�E KUMA TA HA�IYE

SU DUKA.

�ASATA FARA

GIRGIZAWA!

WAYYO!TANA

RABUWABIYU!

�ASAR TA HA�IYE DATHAN DAABIRAM DA IYALANSU.

BAYAN HAKA, SAI JEHOBAH YA AIKO WUTATA �ONE KORAH DA DATTAWA 250DA SUKE �ONA TURARE.

www.jw.org/ha � 2014 Watch Tower Bible and Tract Society of PennsylvaniaLABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA � Korah Ya Yi Tawaye � Shafi 3 na 4

AMMA JEHOBAH YA AMINCE DATURAREN DA HARUNA YA �ONA.

HARUNA, ABINTA�AICI NE CEWA KORAHDA DATTAWAN NAN SUN YI

WA JEHOBAH RASHINBIYAYYA!

YANZU KOWA YASAN CEWA JEHOBAH

NE YA NA�A KASHUGABA . . .

. . . KUMA SHINE MA YA NA�A KABABBAN FIRIST.

MUSA YA JA-GORANCI ISRA’ILAWA HAR TSAWON SHEKARA40. BAYAN DA MUSA YA MUTU, JEHOBAH YA NA�A JOSHUAYA JA-GORANCI ISRA’ILAWA ZUWA �ASAR ALKAWARI.

ME MUKA KOYA DAGA WANNANLABARIN?ME YA SA KORAH DA DATHAN DA ABIRAMDA KUMA DATTAWA 250 SUKA YI WA MUSADA HARUNA TAWAYE?

TAIMAKO: LITTAFIN LISSAFI 16:8-11;GALATIYAWA 5:26.

WAYE NE JEHOBAH YAKE SO KA YIWA BIYAYYA?

TAIMAKO: KOLOSIYAWA 3:20;1 TIMOTAWUS 5:17; 1 BITRUS 2:17.

IDAN KANA DARAJA MUTANE, TA YAYAJEHOBAH ZAI ALBARKACE KA?

TAIMAKO: KUBAWAR SHARI’A 5:16.

www.jw.org/ha � 2014 Watch Tower Bible and Tract Society of PennsylvaniaLABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA � Korah Ya Yi Tawaye � Shafi 4 na 4

Recommended